Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663 Ranar Watsawa : 2021/12/09
Tehran (IQNA) za a ci gaba da gudanar da shari'ar Khalid Sheikh Muhammad mutumin da ake zargi da kitsa harin 11 ga watan Satumba a Amurka.
Lambar Labari: 3486282 Ranar Watsawa : 2021/09/07